Psalms 88:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ina kuka gare ka neman taimako, ya Ubangiji; da safe addu’ata kan zo gabanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، نِے أَغَرٜىٰكَ نَكٜىٰ كُوكَنْ تَيْمَكُواْ، كُواْوَثٜىٰ سَاڢِيَ أَدُّعَتَ تَنَ ذُوَا غَرٜىٰكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, ina kira gare ka, neman taimako, Kowace safiya nakan yi addu'a gare ka.