Psalms 88:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tun ina ƙarami na sha wahala na kuma yi kusa in mutu; na sha wahalar razanarka kuma na kuma fid da zuciya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے مَيْ وَهَلَ نٜىٰ تُنْ إِنَ سَوْرَيِ، حَرْ إِنَ بَاكِنْ مُتُوَ؞ كَسَا رَظَنَ تَنَ مَاڟَ مِنِ دُكْ عِنْدَ نَجُويَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tun ina ƙarami nake shan wahala, Har ma na kusa mutuwa, Na tafke saboda nauyin hukuncinka.