Psalms 88:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari addu’ata ta zo a gabanka; ka kasa kunne ga kukata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ أَدُّعَتَ تَكَيْ غَبَنْكَ، كَكَسَ كُنّٜىٰ غَ كُوكَنَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ji addu'ata, Ka kasa kunne ga kukana na neman taimako!