Psalms 88:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama raina yana cike da wahala rayuwata tana gab da kabari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا رَيْنَ يَنَ ثِكٜىٰ دَ دَامُوَ، حَرْ إِنَ غَبْ دَ مُتُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wahala mai yawa ta auko mini, Har ina gab da mutuwa.