Psalms 88:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An lissafta ni cikin waɗanda suka gangara zuwa cikin rami; ni kamar mutumin da ba shi da ƙarfi ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنْ لِسَّڢْتَانِ ثِكِنْ مَاسُ غَنْغَرَ ذُوَا رَامِنْ مَتَتُّو، نَاذَمَ كَمَرْ مُتُمْ مَرَرْ ڧَرْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina daidai da sauran mutanen da suke gab da mutuwa, Dukan ƙarfina ya ƙare.