Psalms 88:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hasalarka tana da nauyi a kaina; ka turmushe ni da dukan raƙumanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢُشِنْكَ يَنَدَ نَوْيِ عَكَيْنَ، حَرْ يَشَا كَيْنَ كَمَرْ رَاڧُمَنْ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Fushinka yana da nauyi a kaina, An turmushe ni a cikin tuƙuƙinka.