Psalms 88:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
idanuna ba sa gani sosai saboda baฦin ciki. Ina kira gare ka, ya Ubangiji, kowace rana; na tฤ da hannuwana zuwa gare ka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏูููููู ุจูุงุณู ููููููุงู ุณููุงูุณููู ุณูุจููุงูุฏู ููููููุ ููุง ููููููููฐูู ุ ูููุงูููุซูููฐ ุฑูุงูู ูููู ููุฑูุง ุบูุฑูููฐููุ ูููููู ู
ฺููงู ู
ููู ุญูููููููู ุซููููู ุงููุฏููุนูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idanuna sun raunana saboda wahala. Ya Ubangiji, kowace rana ina kira gare ka, Ina ta da hannuwana zuwa gare ka da addu'a!