Psalms 89:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ragargaza Rahab kamar waɗanda aka kashe; da hannunka mai ƙarfi ka watsar da abokan gābanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَا نِڧَ دُواْدُواْنَّنْ رَاهَڢْ كَاكَشٜىٰشِ؞ كَاوَاڟَرْدَ أَبُواْكَنْ غَابَنْكَ دَ ڧَرْڢِنْ حَنُّنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ragargaza dodon nan Rahab, ka kashe shi, Da ƙarfin ikonka ka cinye maƙiyanka.