Psalms 89:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sammai naka ne, haka kuma duniya; ka kafa duniya da dukan abin da yake cikinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَمَّيْ نَاكَنٜىٰ، حَكَكُمَ ڧَسَا، دُونِيَا دَ دُكَنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ ثِكِنْتَ، كَيْ كَا كَڢَتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duniya taka ce, haka ma samaniya taka ce, Kai ne ka halicci duniya da dukan abin da yake cikinta.