Psalms 89:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna farin ciki a cikin sunanka dukan yini; suna samun ɗaukaka cikin adalcinka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ سُونَنْكَ سُنْيِ مُرْنَ دُكَنْ يِنِ، تَوُرِنْ أَدَلْثِنْكَ عَكَ طَوْكَكَسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna murna dukan yini saboda da kai, Suna kuwa yabonka saboda alherinka.