Psalms 89:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan furta cewa ƙaunarka tana nan daram har abada, cewa ka kafa amincinka a sama kanta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْيِ شٜىٰلَ ثٜىٰوَ ڧَوْنَرْكَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا تَكَڢُ حَرْ أَبَدَا، أَمِنْثِنْكَ كُمَ يأَنَانً دَرَمْ كَمَرْ سَرَرِنْ سَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na sani ƙaunarka za ta dawwama har abada, Amincinka kuma tabbatacce ne kamar sararin sama.