Psalms 89:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Babu abokin gāban da zai sa yă biya haraji; babu mugun mutumin da zai danne shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَا أَبُواْكِنْ غَابَنْدَ ذَيْدَنّٜىٰشِ، بَا مُوغُنْدَ ذَيْشَا ڧَرْڢِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abokan gābansa ba za su taɓa cin nasara a kansa ba, Mugaye ba za su kore shi ba.