Psalms 89:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan murƙushe maƙiyansa a gabansa in kashe dukan abokan gābansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ عِدُوانْسَ ذَنْ نِڧَ أَبُواْكَنْ غَابَنْسَ، ذَنْ كُمَ بُغِ مَاسُ ڧِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan ragargaza magabtansa, In karkashe duk waɗanda suke ƙinsa.