Psalms 89:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan ci gaba da ƙaunarsa har abada, alkawarina da shi ba zai taɓa fasa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧَوْنَتَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا ذُوَا غَرٜىٰشِ ذَاتَ دَوَّمَ، يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَتَ دَشِ ذَاتَ كَسَنْثٜىٰ حَرْ أَبَدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan riƙa ƙaunarsa har abada, Alkawarin da na yi da shi kuma zai tabbata har abada.