Psalms 89:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma ba zan ɗauke ƙaunata daga gare shi ba, ba kuwa zan taɓa rasa cika amincina ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا بَذَنْ جَنْيٜىٰ ڧَوْنَتَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا عَكَنْسَبَ، بَذَنْ كَاسَ نُونَ مَسَ أَمِنْثِنَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma fa, ba zan daina ƙaunar Dawuda ba, Ba kuwa zan rasa cika alkawarin da na yi masa ba.