Psalms 89:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sau ɗaya ba ƙari, na rantse da tsarkina, ba kuwa zan yi ƙarya wa Dawuda ba,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَوْ طَيَ بَا ڧَارِ نَا ضَنْڟٜىٰ بِسَ ڟَرْكِنَ، بَذَنْيِ وَ دَاوُدَ ڧَضْيَابَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Da sunana mai tsarki na yi alkawari sau ɗaya tak, Ba zan yi wa Dawuda ƙarya ba!