Psalms 89:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
cewa zuriyarsa za tă ci gaba har abada kuma kursiyinsa zai dawwama a gabana kamar rana;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذُرِيَرْسَ ذَاتَ كَسَنْثٜىٰ حَرْ أَبَدَا، كُجٜىٰرَرْ مُلْكِنْسَ ذَاتَ دَوَّمَ كَمَرْ رَانَ أَغَبَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zuriyarsa za ta kasance kullum, Zan lura da mulkinsa muddin rana tana haskakawa.