Psalms 89:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
cewa ‘Zan kafa zuriyarka har abada in kuma sa kursiyinka yă tsaya daram dukan zamanai.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
‹ذَنْكَڢَ ذُرِيَرْكَ حَرْ أَبَدَا، ذَنْ كُمَ كِيَايٜىٰ مُلْكِنْكَ دَغَ ڟَارَا ذُوَا ڟَارَا؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
‘Daga zuriyarka kullum za a sami sarki, Zan kiyaye mulkinka har abada.’ ”