Psalms 89:48 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wanda mutum ne zai rayu da ba zai ga mutuwa ba, ko yă cece kansa daga ikon kabari?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنٜىٰ مَيْرَيْ نٜىٰ بَذَيْ غَا مُتُوَبَ؟ وَ ذَيْثٜىٰثِ رَنْسَ دَغَ حَنُّنْ مُتُوَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wa zai rayu har abada, ba zai mutu ba? Ƙaƙa mutum zai hana kansa shiga kabari?