Psalms 89:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sammai na yabon abubuwan banmamakinka, ya Ubangiji, amincinka shi ma, a cikin taron tsarkakanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، سَمَّيْ سُنَ يَبُوانْ أَيُّكَنْكَ مَاسُ بَنْ مَامَاكِ، يَبُوانْ أَمِنْثِنْكَ كُمَ عَثِكِنْ تَارُوانْ حَلِتُّو مَاسُ ڟَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Talikan da suke Sama suna raira waƙa a kan Abubuwan banmamakin da kake yi, Suna raira waƙa kan amincinka, ya Ubangiji.