Psalms 89:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama wane ne a sarari za a iya kwatanta da Ubangiji? Wane ne yake kamar Ubangiji a cikin talikan samaniya?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ وَنٜىٰنٜىٰ أَسَرَرِنْ سَمَ ذَاعَ ݣُوتَنْتَادَ يَهْوٜىٰهْ ؟ وَنٜىٰنٜىٰ عَثِكِنْ حَلِتُّو أَ سَمَ كَمَرْ يَهْوٜىٰهْ ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba wani kamarka a Sama, ya Ubangiji, Ba wani daga su cikin talikai da yake daidai da kai.