Psalms 9:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan yabe ka, ya Ubangiji, da dukan zuciyata; zan faษa dukan abubuwan banmamakinka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููููููฐูู ุ ุฐููู ุบููุงูุฏูููฐ ู
ููู ุฏู ุฏููููู ุฐููุซูููุงุชูุ ุฐููู ุณูููุฑูุฏู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููุ ุฏููููู ุงููููููููููู ููุจููู ู
ูุงู
ูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan yabe ka da zuciya ษaya, ya Ubangiji, Zan hurta dukan abubuwa masu banmamaki da ka yi.