Psalms 9:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An san Ubangiji ta wurin gaskiyarsa; an kama mugaye da aikin hannuwansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุง ุณูŽุง ุงู”ูŽู†ู’ุณูŽู†ู’ุดู ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุดูŽุฑููŠุนูŽุฑู’ุณูŽ ุชูŽุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุž ุฏูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุญูŽู†ู‘ููˆูŽู†ู’ุณูุŒ ู…ููˆุบูŽูŠูœู‰ูฐ ุณูู†ู’ูƒูŽุงู…ูŽ ูƒูŽู†ู’ุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya bayyana kansa ta wurin shari'arsa mai adalci, Mugaye sun kama kansu da abubuwan da suka aikata.