Psalms 9:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma har abada ba za a manta da mai bukata ba, ba kuwa sa zuciyar mai wahala zai taɓa hallaka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا بَكُلُّمْ ذَاعَ مَنْتَادَ مَاسُ بُڧَاتَ بَ، بَذَاعَ دَنّٜىٰ سَا ذُوثِيَارْ مَتَلَوْتَبَ حَرْ أَبَدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba kullum ne ake ƙyale masu bukata ba, Ba za a danne sa zuciyar waɗanda ake zalunta ba har abada.