Psalms 9:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka tashi, ya Ubangiji, kada ka bar wani yă yi nasara; bari a hukunta al’ummai a gabanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَاشِ، يَا يَهْوٜىٰهْ! كَدَ یَنْ أَدَمْ سُيِ نَصَرَا عَكَنْكَ، بَرِ أَ حُكُنْتَ أَلْعُمَّيْ أَغَبَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka zo, ya Ubangiji! Kada ka bari mutane su gagare ka! Ka kawo arna a gabanka, ka hukunta su.