Psalms 9:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abokan gābana sun ja da baya; suka yi tuntuɓe suka hallaka a gabanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ غَنِنْكَ أَبُواْكَنْ غَابَنَ سُنْ جَا دَ بَايَ، سُكَ ڢِرْغِتَ سُكَ ڢَاطِ سُكَ مُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Magabtana sun jā da baya da suka gan ka, Suka faɗi, suka mutu.