Psalms 9:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ka tabbata da gaskiyata da kuma abin da nake yi; ka zauna a kujerarka, kana yin shari’a da adalci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا شَرِيعَرْدَ كَيَنْكٜىٰ مِنِ تَا تَبَّتَرْ دَ غَسْكِيَتَ، دَغَ كُجٜىٰرَرْ مُلْكِنْكَ، كَيِ حُكُنْثِنْ أَدَلْثِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai da kake alƙali mai adalci Ka zauna a kursiyinka, Ka kuwa yi shari'ar da ta yi mini daidai.