Psalms 9:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka tsawata wa ƙasashe ka kuma hallakar da mugaye; ka shafe sunansu har abada abadin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْ كَا ڟَاوَتَا وَ أَلْعُمَّيْ، كَيْ كَا هَلَّكَ مُوغَيٜىٰ؞ كَيْ كَا شَارٜىٰ سُونَيٜىٰنْسُ تَسْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kā da arna, Ka kuma hallakar da mugaye, Ba kuwa za a ƙara tunawa da su ba.