Psalms 90:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ƙosar da mu da safe da ƙaunarka marar ƙarewa, don mu rera don yabo, mu kuma yi murna dukan kwanakinmu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ سَڢٜىٰ ڧُواْسَرْ دَمُو دَ ڧَوْنَرْكَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا، دُواْمِنْ مُيِ ڢَضٍ ثِكِ مُيِ مُرْنَ دُكَنْ ݣُونَكِنْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka cika mu da madawwamiyar ƙaunarka a kowace safiya, Don mu raira waƙoƙin murna dukan kwanakin ranmu.