Psalms 90:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Faranta mana zuciya kamar yawan kwanakin da muka sha azaba, kamar yawan shekarun da muka ga wahala.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢَرَنْتَ مَنَ ذُوثِيَا كَمَرْ يَوَنْ ݣُونَكِنْ دَ مُكَ شَا عَذَابَ، كَمَرْ يَوَنْ شٜىٰكَرُنْ دَ مُكَغَ وَهَلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu sai ka sa mu yi farin ciki mai yawa, Kamar yadda ka sa muka yi baƙin ciki A dukan shekarun nan, da muka sha wahala.