Psalms 90:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari a nuna ayyukanka ga bayinka, darajarka ga ’ya’yansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَاكٜىٰسَا مُو بَايِنْكَ مُغَ أَيُّكَنْكَ، یَیَنْمُ كُمَ سُغَ دَرَجَرْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka yarda mana, mu bayinka, mu ga ayyukanka masu girma, Ka yardar wa zuriyarmu su ga ikonka mai girma.