Psalms 90:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari alherin shugabanmu Allah yฤƒ kasance a kanmu; ka albarkaci mana aikin hannuwanmu, I, ka albarkaci aikin hannuwanmu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุฑู ุงู”ูŽู„ู’ุญูœู‰ูฐุฑูู†ู’ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ู…ู ูŠูŽูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽู…ููˆุŒ ูŠูŽุณูŽุงูˆูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุญูŽู†ู‘ููˆูŽู†ู’ู…ู ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽุŒ ุนูุŒ ูŠูŽุณูŽุงูˆูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุญูŽู†ู‘ููˆูŽู†ู’ู…ู ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka yarda, albarkarka ta kasance tare da mu, ya Ubangiji Allahnmu. Ka sa mu yi nasara game da dukan abin da za mu yi! I, ka ba mu nasara a dukan abin da muke yi!