Psalms 90:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka komar da mutane zuwa ƙura, kana cewa, “Ku koma ƙura, ya ku ’ya’yan mutane.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَكَنْ كُواْمَرْدَ مُتَنٜىٰ ذُوَا ڧُورَا، كَنَ ثٜىٰوَ «كُكُواْمَ، یَنْ أَدَمْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kakan sa mutane su koma yadda suke, Su zama ƙura.