Psalms 90:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama shekaru dubu a gabanka kamar kwana ɗaya ne da ya wuce, ko sa’a guda na dare.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا أَعِدَنُونْكَ شٜىٰكَرَا دُبُو كَمَرْ جِيَ نٜىٰ دَ تَوُثٜىٰ، كَمَرْ طَنْ لُواْكَثِ نَدَرٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A gare ka shekara dubu, kamar kwana ɗaya ne, Kamar jiya ce wadda ta shige, Gajeruwa ce kamar sa'a guda ta dare.