Psalms 90:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka share mutane cikin barcin mutuwa; suna kama da sabuwa ciyawar safiya,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَكَنْ سَا سُٻَثٜىٰ كَمَرْ مَڢَرْكِ، كَمَرْ ثِيَوَرْ دَ عَكَ سَابُنْتَا ڧَرْڢِنْتَ دَ سَڢٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kakan kwashe mutane kamar yadda ambaliyar ruwa take yi, Kamar mafarki suke, ba su daɗewa. Kamar tsire-tsire suke waɗanda suke tsirowa da safe,