Psalms 90:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ajiye laifinmu a gabanka, asirin zunubanmu a hasken kasancewarka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَتُواْنَ ذُنُبَنْمُ أَغَبَنْكَ، ذُنُبَنْمُ نَٻُواْيٜىٰ أَغَبَنْ ڢُسْكَرْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka jera zunubanmu a gabanka, Zunubanmu na ɓoye kuwa, Ka sa su a inda za ka gan su.