Psalms 90:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan kwanakinmu sun wuce ƙarƙashin fushinka; mun gama shekarunmu da nishi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُنْيِ دُكَنْ ݣُونَكِنْمُ عَڧَرْڧَشِنْ ڢُشِنْكَ، شٜىٰكَرُنْمُ سُكَنْ ڧَارٜىٰ كَمَرْ جَنْ نُمْڢَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Fushinka ya gajerta tsawon ranmu, Ranmu ya ƙare kamar ajiyar zuciya.