Psalms 91:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
to, babu wani mugun abin da zai same ka, ba masifar da za tă zo kusa da tentinka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَابُوَنِ مُوغُنْ أَبِنْدَ ذَيْسَامٜىٰكَ، كُواْ وَتَ ثُوتَرْ دَ ذَاتَ يِكُسَدَ غِدَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, ba bala'in da zai same ka, Ba za a yi wa gidanka aikin ƙarfi da yaji ba.