Psalms 91:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai kira bisa sunana, zan kuma amsa masa; zan kasance tare da shi a lokacin wahala, zan kuษutar da shi in kuma girmama shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ููุฑูุง ุบูุฑูููฐููุ ุฐููู ูููู ุงููู
ูุณู ู
ูุณูุ ุฐููู ููุณูููุซูููฐ ุชูุฑูููฐ ุฏูุดู ุงูู ูููุงูููุซููู ููููููุ ุงูููููููปูุชูุฑู ุฏูุดูุ ุงููููููู
ู ุบูุฑูู
ูู
ูุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suka kira gare ni, zan amsa musu, Zan kasance tare da su sa'ad da suke shan wahala, Zan cece su in girmama su.