Psalms 91:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ka dai gan da idanunka yadda ake hukunta mugaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْ دَيْ سَيْ كَبُوطٜىٰ عِدُوانْكَ كَوَيْ كَنَ كَلُّوانْ حُكُنْثِنْ مُوغَيٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da idonka za ka duba, Ka ga yadda ake hukunta wa mugaye.