Psalms 91:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ka mai da Mafi Ɗaukaka wurin zamanka, har ma Ubangiji wanda yake mafakata,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَيَكٜىٰ كَيْ كَثٜىٰ، « يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ وُرِنْ ٻُيَنَ، مَڢِے طَوْكَكَ كُمَ وُرِنْ ذَمَنَ،»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin ka ɗauka Ubangiji yake kiyaye ka, Maɗaukaki ne yake tsaronka,