Psalms 92:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suna shela cewa, “ Ubangiji adali ne; shi ne Dutsena, kuma babu mugunta a cikinsa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنَ تَبَّتَرْ ثٜىٰوَ يَهْوٜىٰهْ مَيْ غَسْكِيَ نٜىٰ، دُوڟٜىٰنْ ٻُيَنَ نٜىٰ شِے، بَابُ مُغُنْتَا عَثِكِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan ya nuna Ubangiji adali ne, Shi wanda yake kāre ni, Ba kuskure a gare shi.