Psalms 92:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ka sa na yi murna ta wurin ayyukanka, ya Ubangiji; na rera don farin ciki saboda ayyukan hannuwanka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽู…ูŽุง ูŠูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ูƒูŽุง ฺขูŽุฑูŽู†ู’ุชูŽ ู…ูู†ู ุฑูŽูŠู’ ุฏูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ูƒูŽุŒ ู†ูŽุง ูŠููˆูŽุงฺงูŽุฑู’ ฺขูŽุถู ุซููƒู ุฏููˆุงู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุญูŽู†ู‘ููˆูŽู†ู’ูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, Ayyukanka masu iko suna sa ni murna, Saboda abin da ka aikata Ina raira waฦ™a domin farin ciki.