Psalms 92:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama tabbatacce abokan gābanka, ya Ubangiji, tabbatacce abokan gābanka za su hallaka; za a watsar da dukan masu aikata mugunta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَڧِيڧَ، يَا يَهْوٜىٰهْ ، غَاشِ، أَبُواْكَنْ غَابَنْكَ، غَاشِ، أَبُواْكَنْ غَابَنْكَ ذَاسُ هَلَّكَ، ذَاعَ وَاڟَرْدَ دُكَنْ مَاسُ عَيْكَتَ مُغُنْتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mun sani maƙiyanka za su mutu, Dukan mugaye kuwa za a yi nasara da su.