Psalms 94:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi da yake yi wa al’ummai horo ba ya hukunci ne? Shi da yake koya wa mutum ba shi da sani ne?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِ دَ يَكٜىٰيِ وَڧَسَاشٜىٰ حُواْرُواْ، بَذَيْ حُكُنْتَبَ؟ شِے دَيَكٜىٰ كُواْيَوَ مُتُمْ، بَاشِدَ سَنِ نٜىٰ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ne yake shugabancin sauran al'umma, ba zai hukunta su ba? Shi ne yake koya wa dukan mutane, shi ba shi da sani ne?