Psalms 94:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya san tunanin mutum; ya san cewa tunaninsu banza ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَا سَنْ تُنَانِنْ مُتُمْ، يَسَنْ ثٜىٰوَ تُنَانِنْ مُتُمْ بَنْظَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya san tunaninsu, Ya san kuma hujjojinsu na rashin hankali.