Psalms 94:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Ubangiji ba zai ƙi mutanensa ba; ba zai taɓa yashe gādonsa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا يَهْوٜىٰهْ بَذَيْ يَاشٜىٰ جَمَعَرْسَبَ، بَذَيْ ڨَلٜىٰ غَادُوانْسَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ba zai rabu da jama'arsa ba, Ba zai rabu da waɗanda suke nasa ba.