Psalms 94:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ba don Ubangiji ya yi mini taimako ba, da tuni na zauna shiru a wurin mutuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَبَدُوانْ يَهْوٜىٰهْ يَا تَيْمَكٜىٰنِبَ، أَيْ دَ سَوْرَ كَطَنْ رَيْنَ يَكُواْمَ شِضُ وُرِنْ مَتَتُّو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ba domin Ubangiji ya taimake ni ba, Ai, da tuni na kai ƙasar da ba a motsi.