Psalms 94:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun yi ƙungiya tare a kan mai adalci suka yanke wa marar laifi hukuncin mutuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَنْ حَطَ بَاكِ غَابَادَ مَاسُ أَدَلْثِے، سُكَنْ يَنْكٜىٰوَ مَرَرْ لَيْڢِے حُكُنْثِنْ مُتُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sukan shirya wa mutanen kirki maƙarƙashiya, Sukan yanke wa marar laifi hukuncin kisa.