Psalms 94:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Ubangiji ya zama kagarata, Allahna kuma dutsen da nake samun mafaka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا يَهْوٜىٰهْ شِينٜىٰ وُرِنْ ٻُيَنَ، اللَّهْ نَا كُوَ شِينٜىٰ دُوڟٜىٰنْ ٻُيَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Ubangiji yakan kāre ni, Allahna yakan kiyaye ni.